YouVersion Logo
Search Icon

Luk 13:18-19

Luk 13:18-19 HAU

Sai Yesu ya ce, “Da me Mulkin Allah yake kama? Da me kuma zan kwatanta shi? Kamar ƙwayar mastad yake, wadda wani mutum ya je ya shuka a lambunsa, ta kuma girma ta zama itace, har tsuntsaye suka yi sheƙarsu a rassanta.”

Video for Luk 13:18-19