Afi 4:22-24
Afi 4:22-24 HAU
Ku yar da halinku na dā, wanda dā kuke a ciki, wanda yake lalacewa saboda sha'awoyinsa na yaudara, ku kuma sabunta ra'ayin hankalinku, ku ɗauki sabon halin nan da aka halitta bisa ga kamannin Allah da hakikanin adalci da tsarki.