YouVersion Logo
Search Icon

Mattiyu 6:19-21

Mattiyu 6:19-21 SRK

“Kada ku yi wa kanku ajiyar dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda kuma ɓarayi sukan fasa, su yi sata. Amma ku yi wa kanku ajiyar dukiya a sama, inda ba tsatsa da asu da za su ɓata su, inda kuma ba ɓarayin da za su fasa, su yi sata. Gama inda dukiyarka take, a nan ne fa zuciyarka za tă kasance.

Video for Mattiyu 6:19-21