Farawa 28:16
Farawa 28:16 SRK
Sa’ad da Yaƙub ya farka daga barci, sai ya yi tunani ya ce, “Tabbatacce UBANGIJI yana a wannan wuri, ban kuwa sani ba.”