Farawa 12:1
Farawa 12:1 SRK
UBANGIJI ya ce wa Abram, “Tashi ka bar ƙasarka, da mutanenka, da iyalin mahaifinka, ka tafi ƙasar da zan nuna maka.