Ayyukan Manzanni 4:32
Ayyukan Manzanni 4:32 SRK
Dukan masu bi kuwa zuciyarsu ɗaya ne, nufinsu kuwa ɗaya. Babu wani da ya ce abin da ya mallaka nasa ne, amma sun raba kome da suke da shi.