1
Zab 24:1
Littafi Mai Tsarki
Duniya da dukan abin da yake cikinta na Ubangiji ne, Duniya da dukan mazaunanta nasa ne.
Compare
Explore Zab 24:1
2
Zab 24:10
Wane ne wannan babban Sarki? Ubangiji Mai Runduna, shi ne babban Sarki!
Explore Zab 24:10
3
Zab 24:3-4
Wa yake da iko yă hau tudun Ubangiji? Wa yake da iko ya shiga Haikalinsa tsattsarka? Sai wanda yake da tsarki cikin aiki, da tunani, Wanda ba ya yi wa gumaka sujada, Ko kuma yă yi alkawarin ƙarya.
Explore Zab 24:3-4
4
Zab 24:8
Wane ne wannan babban Sarki? Ubangiji ne mai ƙarfi mai iko, Ubangiji mai nasara cikin yaƙi!
Explore Zab 24:8
Home
Bible
Plans
Videos