1
Fili 1:6
Littafi Mai Tsarki
Na tabbata shi wanda ya fara kyakkyawan aiki a gare ku, zai ƙarasa shi, har ya zuwa ranar Yesu Almasihu.
Compare
Explore Fili 1:6
2
Fili 1:9-10
Addu'ata ita ce, ƙaunarku ta riƙa haɓaka da sani da matuƙar ganewa, domin ku zaɓi abubuwa mafifita, ku zama sahihai, marasa abin zargi, har ya zuwa ranar Almasihu
Explore Fili 1:9-10
3
Fili 1:21
Domin ni, a gare ni, rai Almasihu ne, mutuwa kuwa riba ce.
Explore Fili 1:21
4
Fili 1:3
Ina gode Allahna duk sa'ad da nake tunawa da ku
Explore Fili 1:3
5
Fili 1:27
Sai dai ku yi zaman da ya cancanci bisharar Almasihu, domin ko na zo na gan ku, ko kuwa ba na nan, in ji labarinku, cewa kun dage, nufinku ɗaya, ra'ayinku ɗaya, kuna fama tare saboda bangaskiyar da bishara take sawa
Explore Fili 1:27
6
Fili 1:20
Don kuwa ina ɗoki, ina kuma sa zuciya, ko kaɗan ba zan kunyata ba, sai dai zan yi ƙarfin hali matuƙa a yanzu kamar koyaushe, a girmama Almasihu a jikina, ko ta wurin rayuwata, ko ta wurin mutuwata.
Explore Fili 1:20
7
Fili 1:29
Gama an yi muku alheri, cewa ba gaskatawa da Almasihu kawai za ku yi ba, har ma za ku sha wuya dominsa
Explore Fili 1:29
Home
Bible
Plans
Videos