1
Mattiyu 11:28
Sabon Rai Don Kowa 2020
“Ku zo gare ni, dukanku da kuka gaji kuke kuma fama da kaya, zan kuwa ba ku hutu.
Compare
Explore Mattiyu 11:28
2
Mattiyu 11:29
Ku ɗauki karkiyata a kanku, ku kuma yi koyi da ni, gama ni mai tawali’u ne marar girman kai, za ku kuwa sami hutu don rayukanku.
Explore Mattiyu 11:29
3
Mattiyu 11:30
Gama karkiyata mai sauƙi ce, kayana kuma marasa nauyi ne.”
Explore Mattiyu 11:30
4
Mattiyu 11:27
“Dukan kome Ubana ya danƙa mini. Ba wanda ya san Ɗan sai dai Uban, ba kuma wanda ya san Uban, sai dai Ɗan da kuma waɗanda Ɗan ya so yă bayyana musu shi.
Explore Mattiyu 11:27
5
Mattiyu 11:4-5
Yesu ya amsa ya ce, “Ku koma ku gaya wa Yohanna abin da kuka ji, kuka kuma gani. Makafi suna gani, guragu suna tafiya, ana warkar da waɗanda suke da kuturta, kurame suna ji, ana tā da matattu, ana kuma yi wa matalauta wa’azin labari mai daɗi.
Explore Mattiyu 11:4-5
6
Mattiyu 11:15
Duk mai kunnen ji, yă ji.
Explore Mattiyu 11:15
Home
Bible
Plans
Videos