1
Farawa 40:8
Sabon Rai Don Kowa 2020
Sai suka amsa, “Mu biyu, mun yi mafarki, amma babu wani da zai fassara mana su.” Sa’an nan Yusuf ya ce musu, “Fassara ba daga Allah take zuwa ba? Ku faɗa mini mafarkanku.”
Compare
Explore Farawa 40:8
2
Farawa 40:23
Shugaban masu shayarwa fa, bai tuna da Yusuf ba; ya mance da shi.
Explore Farawa 40:23
Home
Bible
Plans
Videos