1
Farawa 19:26
Sabon Rai Don Kowa 2020
Amma matar Lot ta waiwaya baya, ta kuma zama ginshiƙin gishiri.
Compare
Explore Farawa 19:26
2
Farawa 19:16
Da yana jan jiki, sai mutanen suka kama hannunsa da hannuwan matarsa da na ’ya’yansa biyu mata, suka kai su bayan birni, gama UBANGIJI ya nuna musu jinƙai.
Explore Farawa 19:16
3
Farawa 19:17
Da suka fitar da su, sai ɗaya daga cikin mala’ikun ya ce, “Ku gudu domin ranku; kada ku duba baya, kada kuma ku tsaya ko’ina cikin kwarin! Ku gudu zuwa cikin duwatsu, don kada a hallaka ku!”
Explore Farawa 19:17
4
Farawa 19:29
Saboda haka sa’ad da Allah ya hallaka waɗannan biranen kwarin, ya tuna da Ibrahim, ya kuma fitar da Lot daga masifar da ta hallaka biranen da Lot ya zauna.
Explore Farawa 19:29
Home
Bible
Plans
Videos