Mar 8:37-38
Mar 8:37-38 HAU
Me kuma mutum zai iya bayarwa ya fanshi ransa? Duk wanda zai ji kunyar shaida ni da maganata a wannan zamani na rashin amana da yawan zunubi, Ɗan Mutum ma zai ji kunyar shaida shi, sa'ad da ya zo da ɗaukakar Ubansa tare da mala'iku tsarkaka.”