Mar 10:6-8
Mar 10:6-8 HAU
Amma tun farkon halitta ‘Allah ya halicce su, namiji da tamata.’ ‘Don haka fa sai mutum yă bar uwa tasa da ubansa, yă manne wa mata tasa. Haka su biyun nan su zama jiki guda.’ Har nan gaba su zama ba jiki biyu ba ne, ɗaya ne.