1
Mar 14:36
Littafi Mai Tsarki
Sa'an nan ya ce, “Ya Abba, Uba, kowane abu mai yiwuwa ne a gare ka. Ka ɗauke mini ƙoƙon wahalan nan. Duk da haka dai ba nufina ba, sai naka.”
قارن
اكتشف Mar 14:36
2
Mar 14:38
Ku zauna a faɗake, ku yi addu'a kada ku faɗa ga gwaji. Lalle ruhu ya ɗauka, amma jiki rarrauna ne.”
اكتشف Mar 14:38
3
Mar 14:9
Hakika kuwa ina gaya muku, duk inda za a yi bishara a duniya duka, abin da matan nan ta yi, za a riƙa faɗarsa domin tunawa da ita.”
اكتشف Mar 14:9
4
Mar 14:34
Sai ya ce musu, “Raina na shan wahala matuƙa, har ma kamar na mutu. Ku dakata nan, ku zauna a faɗake.”
اكتشف Mar 14:34
5
Mar 14:22
Suna cikin cin abinci, sai ya ɗauki gurasa, ya yi godiya ga Allah, ya gutsuttsura, ya ba su, ya ce, “Ungo, wannan jikina ne.”
اكتشف Mar 14:22
6
Mar 14:23-24
Sai ya ɗauki ƙoƙo kuma, bayan ya yi godiya ga Allah, ya ba su, dukkansu kuwa suka shassha. Sa'an nan ya ce musu, “Wannan jinina ne na tabbatar da alkawari, wanda za a bayar saboda mutane da yawa.
اكتشف Mar 14:23-24
7
Mar 14:27
Yesu ya ce musu, “Duk za ku yi tuntuɓe ne, domin a rubuce yake cewa, ‘Zan bugi makiyayi, tumaki kuwa su fasu.’
اكتشف Mar 14:27
8
Mar 14:42
Ku tashi mu tafi. Kun ga, ga mai bashe ni ɗin nan ya matso!”
اكتشف Mar 14:42
9
Mar 14:30
Sai Yesu ya ce masa, “Hakika, ina gaya maka, ko a wannan dare, kafin zakara ya yi cara ta biyu, za ka yi musun sanina sau uku.”
اكتشف Mar 14:30
الصفحة الرئيسية
الكتاب المقدس
خطط
فيديو